Shugaban INEC Mahmood Yakubu Ya Rasu? An Gano Abin da Ya Faru

Shugaban INEC Mahmood Yakubu Ya Rasu? An Gano Abin da Ya Faru …C0NTINUE READING HERE>>>

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

FCT, Abuja – Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta yi magana kan batun cewa shugabanta Farfesa Mahmood Yakubu ya rasu.

Hukumar INEC ta musanta rahotannin da ke yawo masu cewa Farfesa Mahmood Yakubu ya yi bankwana da duniya.

INEC ta musanta labarin rasuwar Farfesa Mahmood Yakubu
Hoto: INEC Nigeria
Asali: Facebook

Jaridar TheCable ta ce wani…

Shugaban INEC Mahmood Yakubu Ya Rasu? An Gano Abin da Ya Faru …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment