Shugaban gwamnatin Sojin Nijer ya zargi Najeriya da tallafawa turawan faransa

Shugaban ƙasar Nijar, Janar Abdourahamane Tiani, ya zargi Faransa da ba da tallafin kuɗi ga hukumomin Najeriya don kafa sansanin soji a jihar Borno.

Tiani ya ce an shirya wannan mataki ne domin kawo rashin zaman lafiya a Nijar da ƙasashen makwabtanta.

Shugaban gwamnatin…

Shugaban gwamnatin Sojin Nijer ya zargi Najeriya da tallafawa turawan faransa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment