Shugaba Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Majalisar Kasuwanci Ta Amurka Da Sin

A jiya Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da wasikar taya murna ga taron liyafa na shekara-shekara na majalisar kasuwanci ta Amurka da Sin wato USCBC, inda ya mika sakon taya murna ga majalisar da dukkan mambobinta.

 

Xi Jinping ya bayyana cewa, dangantakar da ke tsakanin Sin da Amurka na daya daga cikin muhimman dangantakar dake tsakanin kasashe biyu a duniya, ba wai kawai tana da alaka da muhimman moriyar jama’ar kasashen biyu ba, har ma tana da alaka da makomar…

Shugaba Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Majalisar Kasuwanci Ta Amurka Da Sin …C0NTINUE READING >>>

See More …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment