Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban NCoS bayan Karewar Wa’adin Ɗan Arewa

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban NCoS bayan Karewar Wa’adin Ɗan Arewa …C0NTINUE READING HERE>>>

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Nwakuche Ndidi a matsayin muƙaddashin shugaban hukumar kula da gidajen gyaran haliHakan ya biyo bayan karewar wa’adi da kuma ritayar tsohon shugaban hukumar, Haliru Nababa wanda Muhammadu Buhari ya naɗa a 2021Sabon muƙaddashin shugaban zai fara aiki ne daga ranar Lahadi, 15 ga watan Disamba, 2024 kamar yadda sanarwa ta tabbatar

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa,…

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban NCoS bayan Karewar Wa’adin Ɗan Arewa …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment