Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba a matsayin shugabar hukumar kula da ilimin bai ɗaya ta kasa watau UBECAisha Garba, macece da ta yi fice a fannin bunkasa harkokin ilimi na ƙasa da ƙasa, ta shafe shekaru tana aiki da bankin duniyaTinubu ya bayyana cewa yana fatan sabuwar…
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Aisha Garba a Babban Muƙamin Gwamnatin Najeriya …C0NTINUE READING >>>>