washington dc —
Shelkwatar tsaron Najeriya ta zargi abin da ta bayyana da “wata fashewa ta daban” da kisan kimanin mutane 10″ sakamakon hare-haren Sokoto.
A ‘yan kwanakin da suka gabata, gwamnatin Sokoto tace hare-haren soji sun hallaka kimanin mutanen kauye 10 tare da jikkata wasu a…
Shelkwatar Tsaron Najeriya Ta Zargi Wata Fashewa Ta Daban Da Kisan Kimanin Mutane 10 …C0NTINUE READING >>>>