Sanatocin Kudu Maso Gabas Sun Bukaci Duba Kudirin Dokar Gyaran Haraji

Sanatocin Kudu Maso Gabas Sun Bukaci Duba Kudirin Dokar Gyaran Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>

Sanatocin yankin Kudu Maso Gabas, sun roki a sake nazarin kudirin haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisa.

Shugaban sanatocin yankin, Sanata Enyinnaya Abaribe, wanda ke wakiltar Abia ta Kudu a jam’iyyar APGA, ya bayyana hakan ga manema labarai bayan taron sanatocin jihohin yankin guda biyar.

Sanata Abaribe ya ce ba wai suna son a yi watsi da kudirin harajin ba ne, sai dai suna so a yi karin tattaunawa da samun lokaci don tuntubar wadanda suke wakilta da sauran…

>

Leave a Comment