Yayin da kasar Sin ke ta aiwatar da matakai daban daban na zamanantar da kai, tare da gayyatar sassan kasa da kasa su shiga a dama da su cikin manufofin cimma nasara tare, masharhanta na kara jinjinawa alkiblar kasar ta rungumar dukkanin sassa don a gudu tare a tsira tare, a wani yanayi da ya saba da abun da aka saba gani daga akasarin kasashe yamma masu karfin fada a ji.
A ganina kasashen yamma da dama da suka yi mulkin mallaka a kasashe masu tasowa, sun gaza taimakawa irin…
Salon Zamanantarwa Irin Na Sin Na Gabatar Da Sabbin Damammaki Ga Ci Gaban Duniya …C0NTINUE READING >>>
See More …C0NTINUE READING >>>