Saka ne dan wasa mafi shahara a gasar premier – Aina

Dan wasan baya na Nottingham Forest, Ola Aina, ya bayyana Bukayo Saka na Arsenal a matsayin mafi kyawun dan wasa a gasar Premier League.

Aina ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi a shirin Filthy Fellas, wani shirin hira da yan kwallo kan kwallon kafa.

Membobin shirin…

Saka ne dan wasa mafi shahara a gasar premier – Aina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment