Rigima Ta Barke a Majalisar Tarayya da Mamban LP daga Arewa Ya Koma APC

Wani dan Majalisar Tarayya daga jihar Plateau ya sake komawa jam’iyyar APC a yau Alhamis 12 ga watan Disambar 2024Dan Majalisar mai suna Ajang Iliya ya watsar da jam’iyyar LP ne domin ba yan mazabarsa wakilci nagari a jihar Plateau Wannan na zuwa ne yayin da jam’iyyar LP ta rasa akalla mambobi shida zuwa APC mai mulkin Najeriya

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

FCT,…

Rigima Ta Barke a Majalisar Tarayya da Mamban LP daga Arewa Ya Koma APC …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment