Gwamnatin tarayya ta ba da hutun karshen shekara
Gwamnatin tarayya ta ayyana Laraba da Alhamis, da kuma 1 ga Janairu, 2025 a matsayin ranakun hutu a kasa baki daya. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban daraktan ma’aikatar cikin gida, Dr. Magdalene Ajani, ta rattaba hannu a ranar Litinin a Abuja. A cewar… Gwamnatin tarayya ta ba da hutun karshen … Read more