NLC Ta Yi Fatali da Zancen Fara Biyan Mafi Karancin Albashin Ma’aikata a 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana rashin gamsuwa da matakin da mahukuntan FCT ke son dauka a kan albashiHukumomin sun yi wa ma’aikatan kananan hukumomin tayin fara biyansu mafi karancin albashi a karshen watan JanairuShugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa (NULGE) reshen FCT, Abdullahi Kabir ya ce hakan ya saba ka’ida
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo…
>