NLC Ta Matsawa Gwamna, Ya Amince N80,000 Ya Zama Sabon Mafi Ƙarancin Albashi

NLC Ta Matsawa Gwamna, Ya Amince N80,000 Ya Zama Sabon Mafi Ƙarancin Albashi …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Bayelsa ta amince za ta fara biyan ma’aikatan kananan hukumomi N80,000 a matsayin mafi karancin albashiMuƙaddashin gwamnan jihar, Lawrence Ewhrudjakpo ya sanar da haka a taron kwamitin aiwatar da dokar albashi a gidan gwamnati da ke YenagoaYa ce Bayelsa ba ta da ƙarfin tattalin arzikin da za ta bi tsarin gwamnatin tarayya wajen aiwatar da dokar albashin

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment