NCAA: An Soke Tashin Jiragen Sama kusan 200 cikin Watanni 2 a Najeriya

Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama watau NCAA ta koka kan ƙaruwar soke tashin jiragen sama a NajeriyaMuƙaddashin shugaban NCAA, Kyaftin Chris Najomo ya ce yana shan matsin lamba daga sama kan tsaikon tashin jiragen da ake samuYa ce a watan Satumba da Oktoba da suka gabata,…

NCAA: An Soke Tashin Jiragen Sama kusan 200 cikin Watanni 2 a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment