Najeriya Za Ta Karbi Alluran Rigakafin Kyandar Biri 11, 200 -GAVI

washington dc — 

A yau Juma’a Najeriya za ta karbi rukunin farko na alluran rikafin kyandar biri, 11, 200, da gwamnatin Amurka ta bada gudunmawa da taimakon kawancen “GAVI”, dake fafutuka a kan alluran rigakafi.

Sanarwar da shugaban kawancen GAVI, Dr. Sania Nishtar, ya fitar a yau…

Najeriya Za Ta Karbi Alluran Rigakafin Kyandar Biri 11, 200 -GAVI …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment