Naira: Masu POS Sun Canza Hanyar Neman Tsabar Kuɗi, Sun Kara Takura Ƴan Najeriya

Naira: Masu POS Sun Canza Hanyar Neman Tsabar Kuɗi, Sun Kara Takura Ƴan Najeriya …C0NTINUE READING HERE>>>

Karancin Naira ya ƙara jefa ƴan Najeriya cikin wahala yayin da masu POS suka ƙara kuɗin caji saboda wahalar samun kuɗiAn ruwaito cewa bankuna sun daina ba da tsabar kudi yadda ya kamata, galibi sun rage adadin cire kuɗi zuwa N5,000 a ranaWasu masu POS sun shaida mana cewa a yanzu sun koma neman tsabar kudi wurin ƴan kasuwa da gidajen mai

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum

Naira: Masu POS Sun Canza Hanyar Neman Tsabar Kuɗi, Sun Kara Takura Ƴan Najeriya …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment