NAHCON Ta Tantance Kamfanonin Jiragen Da Za Su Yi Jigilar Alhazai Zuwa Saudiyya …C0NTINUE READING HERE >>>
Hukumar Alhazai ta Nijeriya, NAHCON ta kammala aikin tantance kamfanonin jiragen sama da na dakon kaya da za su rika jigilar maniyyatan Nijeriya da jakunkunansu zuwa kasar Saudiyya don gudanar da aikin Hajjin 2025.
An dauki tsauraran matakan tantancewa wanda aka shafe tsawon mako ana aiki, wanda aka fara a ranar 27 ga watan Nuwamba, kuma aka kammala ranar 5 ga Disamba, 2024, a hedikwatar NAHCON da ke Abuja.
Kwamitin mambobi 32 ne suka gudanar da aikin tantancewar wanda…
>