Nafi mayar da hankali wajen hana cin hanci da rashawa – Shugaban ICPC Aliyu …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC, Dakta Musa Adamu Aliyu, SAN, ya bayyana dalilin da ya sa hukumar a karkashin jagorancinsa ta fi mayar da hankali wajen karfafa hana aikin cin hanci.
Shugaban ya fadi haka ne da yake jawabi a ranar Talata a wajen taron kwana guda na kasa da kasa kan manufofin yaki da cin hanci da rashawa da cibiyar manufofin yada labarai da tabbatar da almundahana ta shirya.
Aliyu ya bayyana cewa kwarewa ya nuna cewa…
>