‘Na Fasa’: Gwamna Ya Turje kan Sabon Albashin N80,000, Ya Fadi Sharuda ga NLC …C0NTINUE READING HERE>>>
Mako guda bayan sanya a hannu a yarjejeniya da NLC, Gwamna Umo Eno ya janye jikinsa kan sabon albashi a Akwa IbomGwamna Eno ya ce dole sai ya kammala tantance ma’aikatan jiharsa ya san yawansu kafin fara biyaYa zargi akwai ma’aikata da dama da ba su zuwa aiki da aka ce da yawa sun bar kasar domin neman rayuwa mai kyau
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar Akwa Ibom -…
‘Na Fasa’: Gwamna Ya Turje kan Sabon Albashin N80,000, Ya Fadi Sharuda ga NLC …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>