Wani malamin Jami’a ya gamu da ajalinsa yayin da wasu da ake zargin masu kwace mota ne suka bindige shiLamarin ya faru ne a daren jiya Litinin 16 ga watan Disambar 2024 yayin da marigayin, Dr. Fabian Osita ke komawa gidaRahotanni sun tabbatar da cewa marigayin yana koyarwa a Jami’ar…
Mutane Sun Shiga Dimuwa da Yan Bindiga Suka Bindige Babban Lakcara a Jami’a …C0NTINUE READING >>>>