Musulunci bai hana mata karatu ba – Sarkin Musulmi …C0NTINUE READING HERE >>>
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar lll, ya ce musulunci ba ya hana yara mata karatu.
Sarkin ya bayyana haka ne a jiya Alhamis a Bauchi wajen taron shirin inganta ilimin mata na AGILE, wanda ma’aikatar ilimi ta jihar Bauchi ta haɗa tare da babban bankin duniya.
Taron mai taken: “kawo ƙarshen abubuwan da suke hana mata zuwa makaranta a arewa maso gabas: Rawar da sarakunan gargajiya da malaman addini za su taka.”
Sarkin Musulmin ya ce, “Musulunci…
>