Kamfanin man fetur na Nijeriya (NNPCL) ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta hannun kamfanin ta karbo rancen dala biliyan daya domin tallafa wa aikin matatar man Dangote a lokacin da ta fuskanci wasu matsaloli na kudi.
Babban jami’in yada labarai na kamfanin NNPC, Olufemi Soneye, ne…
Mun Karbi Rancen Dala Biliyan 1 Don Tallafa Wa Matatar Man Dangote —NNPC …C0NTINUE READING >>>>