A yau Talata, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya yi alkawarin dora kasar Sin a kan turbar zama wani kakkarfan ginshiki na wanzar da zaman lafiya, da hadin kai, da bude kofa, da adalci da kuma hadaka a duniya. Ya bayyana haka ne a jawabin da ya gabatar a taron tattaunawa game…
Ministan Harkokin Wajen Sin Wang Yi Ya Lashi Takobin Zamowar Kasar Sin Ginshikin Zaman Lafiya Da Hadaka …C0NTINUE READING >>>>