Matsakaita Da Kananan Kamfanonin Sin Na Nuna Himma Da Gwazo Wajen Yin Kirkire-Kirkire

Hukuma mai kula da ikon mallakar fasaha ta kasar Sin, ta kira wani taron manema labarai a yau Litinin, inda ta bayyana cewa, ya zuwa karshen watan Nuwamba, yawan kamfanoni dake mallakar sabuwar lambar kira sun kai kashi 73.5%, na dukkan lambar kira mai daraja a nan kasar Sin, adadin da…

Matsakaita Da Kananan Kamfanonin Sin Na Nuna Himma Da Gwazo Wajen Yin Kirkire-Kirkire …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment