Manyan Masu ba Bello Turji Kayan Yaki Sun Shiga Hannu, za a Gurfanar da Su

Gwamnatin Tarayya za ta gurfanar da wasu mutane biyar da ake zargin suna da alaka da babban dan ta’adda, Bello TurjiAna zargin su da samar da kayayyakin yaki da kayan more rayuwa ga ‘yan ta’adda a jihohin Zamfara, Sokoto da KadunaRahotanni sun nuna cewa za a gurfanar da su a gaban Mai…

Manyan Masu ba Bello Turji Kayan Yaki Sun Shiga Hannu, za a Gurfanar da Su …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment