Malamin Musulunci Ya Roki Afuwar Al’umma kan Kiran Sanusi II da Tsohon Sarki

Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya nemi afuwar al’umma musamman masoya Sarki Muhammadu Sanusi II Sheikh Assadussunnah ya roki yafiya bayan kiran Sanusi II da tsohon sarki yayin yi masa nasiha kan kalamansa Hakan ya biyo bayan jan hankalin Sarkin kan furta cewa idan mazaje suka mari…

Malamin Musulunci Ya Roki Afuwar Al’umma kan Kiran Sanusi II da Tsohon Sarki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment