washington dc —
A watan Nuwamban 2023, ma’aikatar gona da tabbatar da wadatar abinci ta tarayyar Najeriya ta kulla yarjejeniyar shekaru 5 da wani kamfani mai zaman kansa ta samar da taraktoci 2, 000 da motocin girbi 100 da sauran kayan noma a duk shekara, wanda jumlar kudin ta kama fiye…
Majalisar Wakilai Za Ta Binciki Kwangilar Taraktoci 2, 000 Da Ba’a Samar …C0NTINUE READING >>>>