Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Goyi Bayan Kafa ‘Yan Sandan Jihohi …C0NTINUE READING HERE>>>
Washington, DC —
Majalsar ta dauki wannan matakin ne a wani zama da ta yi jiya Alhamis a fadar Shugaban kasa ta Aso Rock karkashin jagorancin mataimakin Shugaban kasa Kashim Shetimma. Kudurin da aka sake gabatarwa a taron majalisar tattalin arzikin kasa (NEC, ya sami goyon bayan akasarin gwamnonin jihohin
A hirar shi da Muryar Amurka bayan taron, gwamnan jihar Kaduna Uba Sani wanda ya yi magana da yawun gwamnonin ya bayyana cewa, sun yanke wannan hukuncin ne ganin yadda matsalar tsaro…
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Goyi Bayan Kafa ‘Yan Sandan Jihohi …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>