Jihar Edo – Majalisar dokokin jihar Edo a ranar Talata, ta dakatar da dukkan zababbun shugabannin ƙananan hukumomi da mataimakansu.
Majalisar ta ce ta dakatar da ciyamomin da nataimakinsu a faɗin kananan hukumomi 18 na jihar Edo bisa zargin almubarrazanci da dukiyar al’umma.
Msjalisar…
Majalisar Ta Dakatar da Shugabannin Ƙananan Hukumomi 18 da Mataimakansu …C0NTINUE READING >>>>