Majalisar dokokin Kano ta amince da mutane bakwai da gwamna Abba Kabir Yusif ya aike domin tantancewa ya nada su a matsayin kwamishinoni Kuma ‘yan majalisar zartarwar jihar nan.
Shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala ne ya bayyana hakan jim kadan bayan…
Majalisar dokokin Kano ta amince da nadin sabbin kwamishinoni 7 …C0NTINUE READING >>>>