Jihar Katsina – Majalisar dokokin jihar Katsina ta amince da ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2025 na Naira biliyan 692.244.
Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin a gaban majalisar domin neman amincewa da shi.
Jaridar Vanguard ta rahoto cewa an amince da…
Majalisar Dokokin Jihar Katsina Ta Amince da Kudirin Kasafin Kudin 2025, Ta Yi Masa Gyara …C0NTINUE READING >>>>