Majalisar Wakilai ta yi kira ga Hafsun Tsaro, Janar Christopher Musa ya ba da umarnin sakin shugaban Miyetti Allah, Bello BadejoMajalisar ta ce kama Bello Badejo ba tare da wani izini daga kotu ko gayyata ba ya saba wa kundin tsarin mulkin Najeriya Haka zalika Majalisar ta yi…
Majalisa Ta Bukaci Sakin Shugaban Miyetti Allah, ta Gayyaci Hafsun Tsaro …C0NTINUE READING >>>>