Majalisa ta ba da umarnin kama darektan kamfanin Julius Berger

Majalisar Dattijai ta bada umarnin kama darektan gudanarwa na kamfanin gine gine na Julius Berger, Dr. Peer Lubasch, saboda kin halartar ganawar kwamitin Ayyuka na Majalisar.

Wannan shawara ta biyo bayan korafin da Sanata Osita Ngwu (PDP, Enugu West), ya gabatar a yau Alhamis a zauren majalisar.

Sanata Asuquo Ekpenyong daga Cross River da Sanata Mpigi Barinada daga Rivers ne suka goyi bayan korafin da Sanata Ngwu ya gabatar inda yace kamfanin Julius Berger Nigeria Plc ya…

Majalisa ta ba da umarnin kama darektan kamfanin Julius Berger …C0NTINUE READING >>>

Kabeer Bello …C0NTINUE READING >>>

Hausa …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment