Mahukuntan Tsakiya Suna Ba Da Cikakken Goyon Baya Ga HK Wajen Inganta Sabon Yanayin Tattalin Arziki …C0NTINUE READING HERE>>>
A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, mahukuntan tsakiya suna ba cikakken goyon baya ga Hong Kong wajen daidaitawa da manyan tsare-tsare na kasa da samar da sabon kuzari da fa’ida ga ci gaban tattalin arziki.
Xi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da babban jami’in gudanarwa na yankin musamman na Hong Kong(HKSAR) John Lee, wanda ke ziyarar aiki a birnin Beijing. A yayin ganawar, Xi ya saurari rahoto daga Lee kan halin da ake ciki a Hong…
Mahukuntan Tsakiya Suna Ba Da Cikakken Goyon Baya Ga HK Wajen Inganta Sabon Yanayin Tattalin Arziki …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>