Mahamudu Bawumia: Musulmi Yana Neman Zama Shugaban Kasa a Ghana a Karon Farko …C0NTINUE READING HERE >>>
A safiyar yau Asabar mutane suke fitowa domin kada kuri’arsu ga wanda zai karbi mulki a kasar GhanaAn fi ganin cewa a tsakanin Mahamudu Bawumia da John Dramani Mahama za a samu wanda zai yi nasaraIdan mataimakin shugaban kasa Mahamudu Bawumia ya yi nasara, musulmi sun samu mulki a karon farko
M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da al’ada
Ghana – Mutanen kasar Ghana su na can wajen zaben wanda zai zama sabon shugaban…
>