Wani mutum a Jihar Ebonyi, mai suna Joshua Nwafor, ya kashe matarsa mai sun Charity, bayan da taƙaddama a kan doya ta ɓarke a tsakaninsu.
Lamarin ya faru ne bayan ma’auratan da suka kwashe shekaru 17 da aure, suka samu sabani a kan yadda za a sarrafa doyar.
Charity, ta fi son a…
Magidanci Ya Kashe Matarsa A Kan Doya …C0NTINUE READING >>>>