Magana Ta Kare, CBN Ya Yi Magana kan Daina Amfani da Tsofaffin Kuɗi a Karshen 2024 …C0NTINUE READING HERE>>>
Babban banki CBN ya bukaci ƴan Najeriya su yi fatali da jita-jitar da ake yaɗawa cewa za a daina amfani da tsofaffin kudi a karshen 2024CBN ya nanata cewa babu ranar daina amfani da kowane irin takardun kudi, tsoho ko sabo duba da hukuncin da kotun koli ta yankeBankin ya jaddada cewa za a ci gaba da hada-hada da tsofaffin N1,000, N500 da N200 har illa masha Allahu ba tare da wani wa’adi ba
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku…
Magana Ta Kare, CBN Ya Yi Magana kan Daina Amfani da Tsofaffin Kuɗi a Karshen 2024 …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>