Ma’aikacin Asibiti Ya Dawo Da Naira Miliyan 40 Da Aka Manta A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani ma’aikacin asibitin gwamnatin jihar Kano, Malam Aminu Umar Kofar Mazugal, ya mayar da jaka mai ɗauke da dalar Amurka sama da Naira miliyan 40 ga mai ita a cibiyar Abubakar Imam Urology, da ke Kano.
Mai jakar kuɗaɗen Alhaji Ahmed Mohammed ne, wanda ya manta da ita a filin ajiye motoci na asibitin kusa da wani masallaci.
A cewar Mohammed, mai jakar ya zauna kusa da masallacin ne kafin ya tafi filin jirgi, inda ya manta da ita kuma aka yi sa a ma’aikacin asibitin Malam…
>