“Lokacin Farin Ciki Na Tafe,” Uwar Gidar Shugaba Tinubu Ta Aika Sako ga Ƴan Najeriya

Uwar gidar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta tabbatarwa ƴan Najeriya cewa ranakun farin ciki na nan tafe a shekarar 2025Sanata Oluremi ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da ta futar domin taya ƴan Najeriya murnar zagayowar kirismeti da sabuwar shekaraTa ce gwamnatin Bola Ahmed Tinubu…

“Lokacin Farin Ciki Na Tafe,” Uwar Gidar Shugaba Tinubu Ta Aika Sako ga Ƴan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment