KWASU ta rage N100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman

KWASU ta rage N100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman …C0NTINUE READING HERE >>>

Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rangwamen Naira 100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman, a wani yunƙuri na tallafawa rayuwarsu da sauƙaƙa musu samun ilimi.

Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Shaykh-Luqman Jimoh, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da mukaddashin daraktar hulɗa da jami’ar, Dr. Saidat Aliyu, ta fitar.

Hakazalika, Farfesa Jimoh ya ce jami’ar ta fara bayar da tallafin Naira 50,000 a kowane wata ga ma’aikatan…

>

Leave a Comment