Kwamitin Ɗangote, Tinubu Sun Miƙa Kayan Tallafin N1bn ga Gwamnatin Borno

Kwamitin shugaban ƙasa da attajirin nan, Alhaji Aliko Ɗangote sun cika alkawari ga mutanen Borno bayan ambaliyaAn kafa kwamitin da zai tattaro tallafi domin agazawa mutanen da ambaliyar madatsar Alau ta rutsa da su a Maiduguri An samu kayan tallafin da ya kai Naira biliyan ɗaya, kuma an miƙa ga gwamnatin Borno domin saukaka masu

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin,…

Kwamitin Ɗangote, Tinubu Sun Miƙa Kayan Tallafin N1bn ga Gwamnatin Borno …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment