Kungiyar Musulmin jihar Oyo ta ɗage bikin kaddamar da kotun shari’ar Musulunci da ta shirya ranar 11 ga watan Janairu, 2025A wata sanarwa da kungiyar ta fitar, ta ce addinin Musulunci ya yi umarni da zaman lafiya don haka ta ɗage buɗe kotun sai baba ta ganiBatun kaddamar da kotun dai…
Kungiyar Addinin Musulunci Ta Yi Amai Ta Lashe, Ta Fasa Kaddamar da Kotun Shari’a …C0NTINUE READING >>>>