‘Ku Biya Haraji’: Fitaccen Mawakin Arewa Ya Saki Bidiyon da Ya Jawo Masa Zagi

Fitaccen mawakin Arewa, DJ AB, ya gamu da suka mai zafi bayan ya saki bidiyon da ya bukaci ‘yan Najeriya su biya harajiMabiyan DJ AB sun nuna rashin jin dadin bidiyon da ya saki, suna ganin cewa bai dace ya yi wannan maganar yanzu baDJ AB ya kare kansa, yana mai cewa biyan haraji wajibi ne, amma mabiyansa sun yi barazana da daina bibiyar wakokinsa

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida…

‘Ku Biya Haraji’: Fitaccen Mawakin Arewa Ya Saki Bidiyon da Ya Jawo Masa Zagi …C0NTINUE READING >>>

See More …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment