Kotu Ta Bayar Da Belin Yahaya Bello Kan Naira Miliyan 500 …C0NTINUE READING HERE>>>
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, kan kuɗi Naira miliyan 500, biyo bayan tuhumar sa da ake yi na karkatar da kuɗaɗe.
Mai shari’a Emeka Nwite, ne ya bayar da belin tare da dage ci gaba da sauraren ƙarar zuwa watan Fabrairu, bayan ya saurari hujjojin lauyoyi a kan lamarin sannan ya umarci wanda ake kara da ya gabatar da mutane biyu da za su tsaya masa waɗanda sun mallaki kadarorin da suka kai darajar…
Kotu Ta Bayar Da Belin Yahaya Bello Kan Naira Miliyan 500 …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>