Kotu Ta Aike Da Yahaya Bello Ajiya Gidan Yarin Kuje

Kotu Ta Aike Da Yahaya Bello Ajiya Gidan Yarin Kuje …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Babbar kotun birnin tarayyar Najeriya Abuja ta bada ajiyar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a gidan gyaran hali na Kuje kafin ta saurari bukatar neman belinsa.

Haka kuma kotun ta dage zamanta zuwa 29 ga watan Janairu da 27 na watan Febrairun 2025 domin cigaba da sauraron karar.

Mai Shari’a Maryam Anenih taki amincewa da bukatar neman belin da Yahaya Bello ya shigar, inda tace an gabatar da ita da wuri.

Bello ya shigar da bukatar neman belin ne a ranar 22 ga…

>

Leave a Comment