Ko Kin San… Matsalar Rashin Bayyanar Da Soyayya? (1)

In muka yi nazari za mu fahimci cewa haka abin yake a mafi yawa na daga cikin ma’aurata Hausawa. Yawanci dukkan ma’aurata ba su damu da bayyanar da so da kauna ga junansu ba, ta hanyar kalamai masu dadi da suka dace ba kamar; Wasanni da barkwanci, kulawa ta musamman da sauransu, ko…

Ko Kin San… Matsalar Rashin Bayyanar Da Soyayya? (1) …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment