Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce za a sauya dokokin amfani da katin PVC domin samar da sauƙin kada ƙuri’aINEC ta fitar da shawarwari 142 data samu bayan zaɓen 2023, ciki har da batutuwan gyaran tsarin zaɓe da ilmantar da masu zabeShawarwarin sun haɗa da amincewa da zaɓe daga ketare, masu taya INEC aiki a lokacin zaɓe da gyaran rajistar masu kada ƙuri’a
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu,…
‘Ko ba PVC za a yi Zabe,’ INEC Ta Fitar da Sababbin Tsare Tsare …C0NTINUE READING >>>