Kirismeti: Gwamna Zulum Ya Yi Wa Ma’aikata Gata a Borno …C0NTINUE READING HERE>>>
Ma’aikata a jihar Borno za su samu albashinsu na watan Disamban 2024 da wuri domin tunkarar bukukuwan ƙarshen shekaraGwamna Babagana Umara Zulum ya amince a biya ma’aikata da ƴan fansho albashin watan Disamban a ranar Juma’a, 13 ga wataZulum ya amince da biyan kuɗaɗen domin ba Kiristoci da sauran mabiya addinai damar shiryawa bukukuwan da ke tafe
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Kirismeti: Gwamna Zulum Ya Yi Wa Ma’aikata Gata a Borno …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>