Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya bude gasar karatun Al-Qur’ani ta kasa karo na 39 a dakin taro na Waziri Umaru Federal Polytechnic da ke Birnin Kebbi.
Jihar Kebbi ce ta dauki nauyin gudanar da wannan gagarumin taro, wanda manyan baki suka halarta,…
Kebbi: Gwamna Nasir Idris ya bude gasar karatun Al-Qur’ani na 39 …C0NTINUE READING >>>>