Kasar Sin Ta Inganta Yaki Da Cutttuka Da Ba Kasafai Ake Kamuwa Da Su Ba Ta Hanyar Kara Yawan Inshorar Magunguna

Kasar Sin Ta Inganta Yaki Da Cutttuka Da Ba Kasafai Ake Kamuwa Da Su Ba Ta Hanyar Kara Yawan Inshorar Magunguna …C0NTINUE READING HERE >>>

An saka jimillar magungunan cututtuka 13 da ba kasafai ake kamuwa da su ba cikin jerin tsarin inshorar magunguna na kasar Sin na baya-bayan nan, wanda ya kawo adadin irin wadannan magungunan da ke cikin tsarin inshorar kasar zuwa sama da 90.

 

Saboda karancin wadannan cututtuka, da karancin adadin masu kanuwa da su, da yawan kudin bincike da habakawa, wadannan cututtukan da ba kasafai ake samun su ba sun kasance fannonin da ba a mai da hankali sosai a fagen kiwon lafiya. Kaza lika,…

>

Leave a Comment